Posts

Showing posts from January, 2024

Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un Anyi Babban Rashi A Kannywood Mutuwar Babar Jarumi Tijjani Faraga Yanzu Yanzu…

Image
 innalilahi Anyi Babban Rashi A Kannywood Yanzu yanzu Babar Tijjani Faraga Yayi Rashin Mahaifiyarsa Wacca Takai Shekara 102 A Duniya Kenan. Kannywood Yanzu Haka Tana Cikin Wani Hali Saboda Babban Jarumi Yayi Rashin Mahaifiyarasa Yanzu yanzu Allah Ya Jikanta Kuma Yayimata Rahama. Muma Idan Tamu Tazo Allah Kasa mucika Da Imani Ameen Muna Godiya Da Kasancewa Dakuke Damu A Kannywood.blogsport.com

Allah sarki yau shekarar ahmad s nuhu sha shida da rasuwa kalli videon nan domin ganin yadda….

Image
 Allah sarki rayuwa mutuwar jarumi Ahmad s nuhu wanda ta dau hankalin mutane sosai yau shekara goma sha shida Allah ya ji kansa yamai rahama .   a gaskiya mutuwar jarumi s nuhu tasa mutane a cikin damuwa hakan ne ya jawo mutane suke alhinin mutuwar jarumin wato s nuhu Allah ya ji kansa da rahama yasa aljanna ce makomarsa yasa annabi muhammad saw ya Cece shi . bay an mutuwar s nuhu ansamu wasu jarumai da dama da Allah ya karbi rayuwarsu suma Allah ya jikansu sannan yayi musu rahama kamar su rabilu musa dan ibro baba mai aya Ahmad tage da sauransu . kannywood anyi mace mace sosai Allah yasa sun dace da rahama idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani da Kalmar shahada Ameen summa Ameen . thanks for watching .

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa

Image
 Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Babban Malami Kuma Mahaddacin Alkur’ani Alarammah Ahmad Sukairiju rasuwa Allahu Akbar Allah Ya karbi Rayuwar Babban Malamin Addinin Musuluncin nan Kuma Mahadaccin Kur’ani A Jihar Kano watau Alarammah Ahmad Sukairiju. Rariya Hausa itace ta fara wallafa labarin a shafinsu na dandalin sada Zumunta na Facebook, Muna Rokon Allah Ya Jikansa Da Rahamar idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.