Posts

Showing posts from December, 2023

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Tsohuwa ta illela rasuwa wacce Ala Yayiwa Waka.

Image
    Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Tsohuwa ta illela rasuwa wacce Ala Yayiwa Waka. Ita ce Tsohuwar da Mawaki Aminu Alan waka yake yawaita yabo a cikin wakokinsa a matsayin ta na mai kaunar harkokinsa. Tsohuwar A lokacin Rayuwar ta ta tashi tin daga illela ta jahar sokoto har Garin Kano domin kawai taga mawakinta Aminu Alan waka hakazalika shima ya tashi tin daga kano yake har inda take domin Zumunci. Tana cikin sahun gaba a jerin mata wanda suke kaunar mawaki aminu alan waka Muna rokon Allah Ya jikanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani, Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu.  

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un 😭 Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Alhasan Kwalle Rasuwa Kalli video…

Image
 Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un 😭 Yanzu Yanzu Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Alhasan Kwalle Rasuwa Kalli video A Yanzu haka mutane da yawa suna FATAN Allah ya jiÆ™anta da rahama. Ga video.

Allah sarki kalli mutuwa uku da firgita mutane sosai a kannywood da dama😢

Image
 Mutuwa uku da ta gigita mutane a kannywood sosai da sosai a cikinsu akwai mutuwar jarumi kamal aboki sannan akwai abdul wahab awarwasa Allah yaji Kansu yayi musu rahama A gaskiya mutuwar kamal aboki ta tayarwa mutane hankali nesa ba kusa mutane sun shiga dimuwa Sosa I wasu hanyar zu abin yana damunsu . Da kuma mutuwar abdul wahab awarwasa ita tayi sosai saboda dukkansu matasa ne masu jini a jika Allah ya jikansu sannan yayi musu rahama . Mun gode da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews .com do min samun labaran duniya thanks for watching .